Sunday, September 17, 2017

An Kama Wasu Kabilar Ibo Da Suka Yi Yunkurin Yin Sata A Wani Gidan Mai A Sokoto


An Kama Wasu Kabilar Ibo Da Suka Yi Yunkurin Yin Sata A Wani Gidan Mai A Sokoto Wasu 'yan kabilar Ibo (Inyamurai) da ake zargin barayi ne ko mashaya, sun yi yunkurin kai hari a gidan man NNPC da ke daf da masallaci na uku a unguwar Mabera dake jihar Sokoto. Daga bisani dai sun shiga hannu bayan sun yi yunkurin kwace bindigar jami'in tsaro da ke wurin. Yanzu haka jami'an tsaro sun wuce da su, an kuma kama baburan da suka zo da su.

Rariya

No comments:

Post a Comment

Pages