Monday, August 28, 2017

Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi


Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi An zargi Dr. Samaila Zakari Wase da dukan matarsa har said a ta shiga wani mummunan hali, inda yaji mata rauni a dukkanin ilahirin jikinta - Dr. Wase ya kasance likita a asibitin koyarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH) - Wani mai amfani da shafin twitter ne a yada labarin inda a nemi a ci gaba da yadawa har sai wacce akayi wa abun ta samu an bi mata hakkinta Anyi zargin cewa wata mata da aka sirrinta sunanta ta sha mugun duka a hannun mijinta wanda ya kasance likita a asibitin koarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH), Bauchi. An bayana sunan mijin nata a matsayin Dr. Samaila Zakari Wase.

No comments:

Post a Comment

Pages