NAIJ.com dai ta samu daga majiyar mu cewa tsohuwar malamar Parker wadda a da ta ke koyar da yara kwallon Basketball da kuma motsa jiki a zarge ta ne da yin lalata har sau goma sha daya da daya daga cikin daliban nata a tsakanin shekara ta 2014 zuwa 2016.
Haka ma dai jim kadan bayan an kama matar sai yan sanda suka kama mijin nata shima inda aka makashi kotu ana zargin sa da laifin kwanciya da wata daliba a makarantar.Thursday, August 24, 2017
Karshen duniya: An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment