Jihar Kebbi Za Ta Dinga Kaiwa Saudiyya Awakai 2,000 Na Sayarwa A Kullum
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta kammala shirye-shirye da bankin Jaiz domin fara fitar da akuyoyi 2,000 kullum zuwa kasar Saudiyya a wani mataki na bunkasa tattalin arzikin jihar.
Bayanin hakan ya fito ne daga kwamishinan kasafi da tsare-tsaren tattalin arziki na Kebbi, Alhaji Jailani Muhammad Yauri a tattaunawarsa da manema labarai.
Majiya mai tushe ta shaidawa mana cewa kwamishinan yace suna kuma duba yiwuwar kasuwanci da kasashen Nijar da jamhuriyar Benin da kuma jihohin Sokoto da Zamfara
Wednesday, August 9, 2017
Jihar Kebbi Za Ta Dinga Kaiwa Saudiyya Awakai 2,000 Na Sayarwa A Kullum
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment