Tuesday, August 29, 2017

(Hotuna) Dan Kwallon Real Madrid Karim Benzima Na Daga Cikin Mahajjatan Bana


Dan Kwallon Real Madrid Karim Benzima Na Daga Cikin Mahajjatan Bana Dan Kwallon Real Madrid Karim Benzima Na Daga Cikin Mahajjatan Bana Fitaccen dan wasan kwallon kafa dan kasar Faransa Karim Benzema, wanda ke buga a Real Madrid, ya isa birnin Makka domin gudanar da aikin hajjin bana. Talla Benzema ya buga wasan da aka yi tsakanin Real Madrid da Valencia a ranar Lahadi da ta gabata. Inda bayan nan ya wuce Saudiyya. arewablog.com

No comments:

Post a Comment

Pages