Tuesday, August 29, 2017

Ankama wasu samari da sun yanka wani mutum a Niger


Ankama wasu samari da sun yanka wani mutum a Niger Hukumar yan sanda ta jihar Niger ta bayyana cewa ta Kama wasu Mutane biyu dauke da sassan jikin wani da suka yanka da ransa. A yanzu haka dai Hukumar na cigaba da binciken wannan lamarin.

ALLAH kawo mana karshen wadannan masi fofin Kuyi sharing zuwa shafunan Sada zumunta kamar facebook twitter Watsapp da sauran social media

Ko kubiyomu shafinmu na facebook fb.com/hausazone

No comments:

Post a Comment

Pages