Friday, November 4, 2016

[Labari]Nigeria zata samarda karin lantarki megawat 500

Gwamnatin Nigeria tacimma yarjejeniya da wasu Hukumomi domin samarda lantarki megawat 500

Nigeria tacimma yar jejeniya da kamfanoni da kuma wasu Hukumomi irinsu Niger-Delta power Holding Company tareada agajin bankin duniya.

No comments:

Post a Comment

Pages