Wednesday, September 14, 2016

Nishadi :-Labarin wani Miji Da matarsa

Wani mutumne shida matarsa suka samu matsala (Fada) Hartakai basa magana.
Idan zaiyo cefane sai ya rubutamata a takarda dame dame za a siyo Ita kuma sae ta rubutamasa a bubuwanda zai siyo
Sai wani Lokaci yanaso ya tashi dadaddare (Midnight) sai  ya rubutamata idan karfe biyu tayi 02:00  kitayardani (Wake me up) da lokacin yayi sai ta rubutamasa ka tashi karfe biyu tayi 02:00 ....
  Kuma bai farkaba sai safe
Idan kaene mijin me zaka CE mata???

No comments:

Post a Comment

Pages