Monday, March 15, 2021

meke faruwa babban Shafin Nura M. inuwa wanda najeeb noble yake Rike Dashi?

 meke faruwa babban Shafin Nura M. inuwa wanda najeeb noble yake Rike Dashi? 





A sanin da Mutane sukayi shekara kusan Hudu zuwa ta biyar, Najeeb Noble yake rike da shafin Facebook na gawurtaccen mawakin Hausa Nura M. Inuwa
Saide tun a tsakiyar wancen shekarar 2020 ake tunanin shafin yabar hannun mai kula dashi Najeeb Noble batare da mutane sun San wani dalili ba.
Saide ganin rage yawan posting da ake wallafa a shafin ya Ragu sakamakon shafin yabar hannun Wanda yake kula dashi.
shi Najeeb Noble Wanda jama’a suka Sani yaron mawaki Nura M Inuwa ne kuma babu wani dalili na Barin shafin dake Facebook daga hannun sa. 



Mawaki Nura M. Inuwa Wanda tauraruwar sa take haskawa tun a shekara 2010 har zuwa wannan lokaci, yanada dumbin magoya baya da suka hada kasa da kasa
Wanda yake jajircewa gurin farantawa masoyansa.

Kuma a shekara 2021 yayi Album kamar yadda ya saba
1 NIDA KU
2 LOKACI

No comments:

Post a Comment

Pages