Wednesday, March 31, 2021

Kyawawan hotunan ma’auratan da suka yi Aure watanni 8 bayan haduwarsu a Twitter

Kyawawan hotunan ma’auratan da suka yi Aure watanni 8 bayan haduwarsu a Twitter 

Wasu masoya biyu sun ci moriyar kulla zumunci kamar yadda matar ta ce sun raya sunnah ‘yan watanni kadan bayan sun zama abokai a shafin Twitter

– Mutane da dama sun cika da al’ajabi kan yadda alaƙar tasu ta kullu cikin sauri har ta kai ga aure

– Mabiya shafin Twitter sun taya ma’auratan murna, inda suka yi masu fatan samun nasarori a rayuwar aurensu

Wata ‘yar Najeriya da ke amfani da shafin Twitter @Raahmatuallah ta yi farin ciki kan manhajar bayan ta yi aure da burin ranta.

Kattin gayyatar daurin Auren kenan

A wani wallafa da tayi a ranar Asabar, 27 ga Maris, matar wacce ke cike da farin ciki ta bayyana cewa sun yi aure ne bayan sun hadu da junansu a Twitter na tsawon watanni 8.

Legit.ng ta tattaro wasu daga cikin sharhin da mabiyanta suka yi a kasa

@hafceeeabbas ta ce:

“@fatee_lawal tabbas muna amfani da Twitter mara kyau. Kalle su masha Allah …”

@Tawakaalitu tayi tambaya:

“Ina taya ku murna … mijina na twitter ina kake?”

@ Blen42661309 ta ce:

“Kawai ma shaa Allah. Bai san mutane na iya soyayya a Twitter ba kuma su yi aure. To ina taya ma’aurata murna.”

@__Aminasanusi tace:

“Allah ya baku duk wani farin ciki na duniya da na lahira ..HML.”

@IsseyTee ya ce:

“Duk da haka, girman kan wasu mutane ba zai taba ba su damar amsa sakonnin DM dinsu ba …”

@ JoshuaSolomonA1 ya ce:

“Ina taya ku murna, Allah Madaukakin Sarki ya albarkaci sabon gidan ku.”

Ga hotunan nan amaren.

No comments:

Post a Comment

Pages