Monday, March 1, 2021

Kalli Kayataccen Shagalin Mawaki Hamisu Breaker A Gidan Biki || Shagalin Ya Dauki Hankulan Al'ummar Hausawa

  Tun bayan fitar waƙar Jaruma, waƙar da matan aure suka dinga hawa a ranar Sallah, tauraruwar Hamisu Breaker ta ƙara haskawa domin kuwa a halin yanzu dukkan shagulgulan da ake yi a faɗin ƙasar shi ake gani.





No comments:

Post a Comment

Pages