Monday, March 15, 2021

Hoton da yasa An ka chachaki shu’aibu Lilisco akan zargin da amfani da man bleaching

 Hoton da yasa An ka chachaki shu’aibu Lilisco akan zargin da amfani da man bleaching 



Dandalin fim magazine sun wallafa hotunan jaruma shuaibu Lilisco wanda yayi fice a wajen koyar da rawa a masana’antar Kannywood. 


Wanda nan take jama’a sunkayi masa kacha kacha akan ana zargin yana amfani da man bleaching Wanda idan kun kalli hoton da kyau akwai alamar tambaya sosai.

Ga kadan daga cikin wankin babban bargo da mutane nayiwa wannan jarumi. 







No comments:

Post a Comment

Pages