Thursday, March 18, 2021

Gizo ta koma Gidanta ! Shekau Yafi Buhari basira da wayo ~Inji Aisha Yusufu

 

Gizo ta koma Gidanta ! Shekau Yafi Buhari basira da wayo ~Inji Aisha Yusufu 





Shararriyar ‘yar gwagwarmaya nan Aisha Yusufu ta rubuta a shafinta na Twitter Cewa Shugaban Kungiyar ta’addancin Boko Haram Abubakar Shekau yafi Shugaba Muhammadu Buhari basira da wayo Aisha Yusufu ta rubuta Hakan ne a saman Maganar Gwamna Zullum na Borno da yayi Kan wani labari da Jaridar TheCable ta wallafa.

Ga rubutun nata Cikin harshen turanci…


No comments:

Post a Comment

Pages