Buhari ya raba biliyan ɗaya ga kowace jiha na tallafin korona
Gwmnatin Najeriya ta ce ta raba wa jihohin ƙasar 36 haɗi da Abuja naira biliyan ɗaya kowacce na tallafin korona.
Gwamnatin ta faɗi a shafinta na Twitter cewa shugaba Buhari ya amince da sakin kuɗaɗen a 2020.
Kuma jihar Kano ta samu naira biliyan 5 yayin da Legas kuma ta samu naira biliyan 10.

No comments:
Post a Comment