Wednesday, March 17, 2021

Bidiyo: Yarbawa sun fara cire tutar Najeriya suna kafa tutar kasar Oduduwa a Legas

 Bidiyo: Yarbawa sun fara cire tutar Najeriya suna kafa tutar kasar Oduduwa a Legas 


Wasu matasan Yarbawa a Legas sun cire tutar Najeriya dake Teslim Balogun Stadium,  Surulere Legas inda suka kafa tutar kasar Oduduwa da suke son kafawa.

 

Hakan ya bayyana ne a wani bidiyi da ya watsu sosai a shafin Instagram.



A kwanakin baya-bayannan dai suma wasu yarbawa sun taso da maganar kafa kasar Oduduwa,Sunday Igboho na daga cikin wanda suke gaba-gaba a wannan yunkuri.






No comments:

Post a Comment

Pages