Tuesday, March 16, 2021

Bidiyo : Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa – Hamisu Breaker

 

Bidiyo : Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa – Hamisu Breaker 


A wannan kashi na 38, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa wato Hamisu Breaker Dorayi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ya amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ya fara waka da kuma sirrin nasararsa.

Ɗaukar bidiyo da tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa: Umar RayyanDaga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

Ga bidiyon nna ku saurara kuji 



No comments:

Post a Comment

Pages