Wednesday, March 17, 2021

Babban malamin hadisi sheikh dr bashir sani ahmad sokoto yasanya kyautar mota parado ga abduljabbar nasiru kabara kano idan yakaranta

Babban malamin hadisi sheikh dr bashir sani ahmad sokoto yasanya kyautar mota parado ga abduljabbar nasiru kabara kano idan yakaranta 

Kyautar mota parado idan ya iya 
Babban malamin hadisi kuma masanin kimiyya Sheikh Dr. Bashir Sani Ahmad sokoto yasanya kyautar mota parado ga Abduljabbar Nasir kabara Idan yakaranta Amma yatasa’aluna zuwa nasi daka.

Malamin yabayyana hakane ackin wasu jerangiyar lekcoci da yake gudanarwa mai taken jana’izar akidar yankogo Agarin sokoto Da fatan mujaddadi sadauki kowaye zai samu damar karanta Izu 2 kacal don cinye wannan rusheshiyar mota. 

No comments:

Post a Comment

Pages