A kokarin inganta harkar kiwo a yankin borno gwamna yayi alkawarin samar da fili hekta 5k a jihar borno Gwamnan ya bayyana ra’ayinsa na tallafawa makiyaya a jiharsa ba wai fatattakarsu ba Ya kuma kirayi sauran jihohin arewa dasu duba lamarin samar da wuraren kiwo a jihohinsu.
Gwamnatin jihar Borno tace zata samar da wuraren kiwo ga makiyaya wadanda ke son kafa kasuwanci a jihar Gwamnan jihar borno Farfesa Babagana Zulum ya ce jihar Borno na da filin noma mai fadin kusan kilomita murabba’in dubu 73k wanda zai iya daukar yawan makiyaya.

No comments:
Post a Comment