Sunday, February 28, 2021

Subahanallahi An Kamasu Bayan Sun Shiga Gidajen mutane Suyi Ta’addanci (bidiyo)

 Subahanallahi An Kamasu Bayan Sun Shiga Gidajen mutane Suyi Ta’addanci (bidiyo) 

Wannan wasu matasa ne wanda zaku ga harda wanda wannan abun zakuyi mamaki sosai. 

Abubuwan a arewa sai kara lallacewa suke ubangiji Allah yayi mana saukin Wannan ta’addanci amen.

Ga faifan bidiyo nan kasa sai ku saurari karin bayyani. 

No comments:

Post a Comment

Pages