Monday, February 15, 2021

Jarumi Ali Nuhu Ya Nuna Takaicinsa Akan Abinda Ya Faru

 

Jarumi Ali Nuhu Ya Nuna Takaicinsa Akan Abinda Ya Faru  



Fitaccen jarumin shirya fina finan hausa a kannywood Ali Nuhu yayi Allah wadai da kisan mutane a jahar oyo.

Jarumi Ali nuhu ya bayyana takaicin nasa a shafinsa na sada zumunta tare da yin Allah Wadai da wannan aika aikar 


Jarumin ya bayyana cewa. Kashe rayukan wadanda ba su ji ba ba su gani ba da lalata dukiyoyi a Ibadan abin takaici ne, ya kamata hukumomin da abin ya shafa su yi abin da ya kamata, hotunan da bidiyon da ake yadawa Abin damuwa ne.

 StopTheBlood Adaina zubar da jini ibadanCrisis 


Tun bayan faruwar Wannan lamari jarumai da dama daga masana’antar ta kannywood ke Allah wadai da wannan aika aikar 




Ciki kuwa hadda jaruma rahama sadau da jarumi Abba elmustapha dakuma falalu a dorayi da dai sauran su.arewanewseye na tattara bayyanai


No comments:

Post a Comment

Pages