Thursday, February 25, 2021

Harka film Gado Nayi mahaifiyata Producer ce ina kaunar safiya musa Inji Azeema Gidan badamasi (bidiyo)

 Harka film Gado Nayi mahaifiyata Producer ce ina kaunar safiya musa Inji Azeema Gidan badamasi (bidiyo) 


Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 37, shirin ya tattauna da ‘yar fim Azeema ta shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ta amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ta shiga harkar fim da tasirin da mahaifiyarta a kanta.

Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai

Tacewa: Fatima Othman




No comments:

Post a Comment

Pages