Jarumin wasan kwaikwayo dan garin Jos a karkashin Kannywood wanda yayi martani mai zafi sosai wanda akan wasu yiwa wasu kallon haɗari kaji.
Wanda yayi kaca kaca da su akan irin yadda suke wulakanta yan uwa musulmi akan abinda ke faruwa a masana’antar Kannywood wanda abun yayiwa matukar zafi sosai.
No comments:
Post a Comment