(Bidiyo)
Gaskiya Malamin Nan Ya Gama Magana Akan Abdul'jabbar Da Malaman Sunnah
A Cikin wanna bidiyon Mallam yayi bayani akan abinda ke faruwa a kwanannn a jihar kano, tsakaniin Abduljabbar da sauran malamai, a wannnan dalilin ne gwamnatin jihar kano ta shirya zama tsakanin abduljabbar da sauran malamai a fadin jihar kano
Ga Cikakken bidiyon a kasa
No comments:
Post a Comment