Shafin jibwis Nigeria sun wallafa wannan bidiyo yaro da yake kira mai kyau ta Alkur’ani sai dai da gani yana cikin wani muhalli wanda ya dace a bashi kulawa domin zama babban alaramma sun Wallafa kamar haka.
“SANARWA!!!
Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, Na cigiyar wannan matashi inda wanda yasan inda yake ya taimaka da bayanansa. Allah yasa a dace. Amin.”..


No comments:
Post a Comment