Wata sabuwa wani abun da alheri ba ya sake faru tunda dama yanzu kamin kaji abun alheri daya kaji na sharri goma ya faru Allah ya kyauta kuma ya tsaremu daga mummunar kaddara.
To mata kalubale a gareku ku masu kula malamai saiku San irin malaman da zaku dinga kulawa Allah kyauta.

No comments:
Post a Comment