Saturday, January 2, 2021

Yadda ake hadin Amarya ta zama mai cikakkar Ni’ima da karfin Sha’awa

 




HADIN AMARYA

Ina Amare masu shirin shiga daga ciki, to munayi muku fatan alkhairi da samun mazaje na gari

Amma fa Amarya sai kin shirya sosai da kula da kanki don duk kyawun motarka sai ka kula da Petrol da Engine Oil sannan ayi tafiya mai kyau. Allah ya sa kin fahimci zancena

AMARYA KI KULA DA WADANNAN ABUBUWAN

Nononki
Duwawunki
Ni’imarki

Domin wadannan abubuwan guda uku gaskiya su ne darajarki da kimarki da martabarki a zahiri, amma halin ki ne zai zaunar dake a gidan aure

KULA DA NONO

Garin Alkama
Cukwi
Aya
Madara
Garin Hulba

Amarya ki daka Aya da cukwi ki hada da garin alkama sai ki hada su guri daya sannan ki zuba madarar ruwa peak kullum ki dinga sha, sannan lokacin da zakiyi wanka sai ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki idan yayi sanyi saiki wanke nonon da shi sannan kiyi wankan

KULA DA DUWAWU

Madara
Lemo
Ayaba
Gwanda
Kankana
Abarba
Sukari

Amarya ki hadasu gaba daya kiyi blending dinsu sai ki tace ki zuba madara da sukari sai ki saka a fridge yayi sanyi sai ki sha kayanki hmm Amarya zaki sha mamaki

KULA DA NI’IMA

Mazarkwaila
Kanunfari
Madara Peak
Zuma mai kyau

Amarya ki dafa mazarkwaila ta dahu sosai sai ki sauke idan ta huce sai ki zuba madarar ruwa peak tareda zuma sai ki zuba ruwan kanunfari ki juya sosai ki shanye kayanki hmm Amarya zakiga korama tana gudana

Allah ya sa mudache
DAGA MATSALOLIN MATA DA MAGANINSU GROUP
08065371780

No comments:

Post a Comment

Pages