Sabon video na barkwanci daga wannan shahararriya jarumar kannywood wato aisha aliyu tsayima Wanda take yin wakar india domin nishadantar da masoyanta.
Kwarai da gaske Aisha Tsamiya a yadda take gudanar da rayuwarta akasin ta sauran matan kannywood hakan yana matukar birge masoyanta har suke yabon halinta kuma suna bata shawarar tayi aure to amma shikuma aure nufin Allah ne kuma lokaci ne.

No comments:
Post a Comment