Sunday, January 10, 2021

Rahma Sadau ta hadu da Sharariyar makiyar duniya Shabnam surayyo a kasar Dubai.

 Rahma Sadau ta hadu da Sharariyar makiyar duniya Shabnam surayyo a kasar Dubai. 

A kasar Dubai Jarumar Fina finan Hausa Rahma Sadau ta hadu da Sharariyar mawakiyar ta kasar Tajikistan wato Shabnam surayyo jaruma Rahma Sadau ta wallafa hotunan su tare da makiyar a shafinta Instagram inda ta bayyana alakar Dake tsakanin ta da mawakiyar…

No comments:

Post a Comment

Pages