Tuesday, January 5, 2021

Nafisa Abdullahi Ta Mayarwa wanda Yakirata da “Karuwa” Martani Mai Zafi

 



Jaruma Nafisa Abdullahi  wacce ta fito Sumayya a cikin shirin Labarina,  ta zamo daya daga cikin jaruman da sunka je dubai wanda a can ne suka yi murnar sabuwar shekararsu.

Wanda tayi posting a shafinta na Instagram inda ake sanya abubuwan kwalliya na nuna  murnar sabuwar shekara.

Martanin da ta ba wannan yaron ya sa kowa mamaki inda dayawa daga masoyanta suke cewa tayi daidai ai nan ba kara. 


A nan take bayan wallafa hotunan nata ne wani yace mata “Karuwa manya”.

Maratanin da ta bashi shine; ” Karuwa shi ya san ‘Dan uwansa”.

No comments:

Post a Comment

Pages