Friday, January 8, 2021

Kall Wasu Zafafan Hotunan Aisha Tsamiya Wanda Suka Birge Masoyanta

 

Wannan wasu daga cikin kayatattun hotunan aisha aliyu tsamiya kenan wadanda ta saki a shekarar 2020 domin kayatar da masoyanta da kuma nishadantar dasu.

Ta Alamun comments din da akeyi mata ne akan hotunan ya tabbatar da sun kayatar sosai ayi kallo lafiya







No comments:

Post a Comment

Pages