Sunday, January 10, 2021

Dalilin Dayasa Nayi Aure Har Sau Bakwai (7) – Sadiya Kabala

 Dalilin Dayasa Nayi Aure Har Sau Bakwai (7) – Sadiya Kabala 


Shahararriyar jarumar masana,antar kannywood wacce ta kasance ana ji da ita kuma tana daya daga cikin manya manyan matan kannywood wato sadiya kabala.

Tayi ma mutane cikakken bayanin dalilin dayasa tayi har sau bakwai 7 a cikin wannan video na kasa





No comments:

Post a Comment

Pages