Saturday, January 9, 2021

(Bidiyo) Subhanalillahi – Kalli Yadda Asirin Wani Tsoho Ya Tonu Kullun Sai Yayi Zina Da Wata Yar Shekara 15

 



Dama ance rana dubu ta barawo daya ta, mai kaya a duk sabon Allah da kake yi Allah yaga dama yabarka kayi ta aikatawa Har karshen rayuwarka lokacin da babu damar tuba.

Idan kuwa Allah ya tona maka asiri tun a duniya to yana sonka da rahama ne shiyasa harya baka damar da zaka tuba ka daina allah ya kyauta kuma ya rabamu da mummunar kaddara. 





No comments:

Post a Comment

Pages