[Bidiyo] A Karan Farko Minister Pantami Ya Bayyana Irin Kudin Dayake Karba Duk Wata Na Albashin Sa
A Cikin bidiyon Sheikh isah ali pantami yayi bayanin yadda akayi yafara aiki a ma'aikatar NITDA kafin yazama Minister a nigeria, yakuma yi bayanin yadda yafara aiki a kasar Saudiya da kuma Albashin da yake kar6a
Ga Cikakken Bidiyon a kasa
No comments:
Post a Comment