Bakori Tv Tashar dake kawo maku wannan shahararren shirin maki suna IZZAR SO wannan shiri ya shahara matuka saboda har masoya kallon wannan shiri suna ganin yawan lokacin da yake ya kara yayi masu kadan suna korafi.
A takaice dai wannan tasha ta samu lambar girma daga YouTube wanda jaruman shiri suka fito suka nuna farin cikinsu da godiya zuwa ga masoyansu gadai video nan mun kawo maku ayi kallo lafiya.

No comments:
Post a Comment