Monday, June 1, 2020

Yanzu-yanzu: Gwamnatin tarayya ta rage farashin man fetur zuwa?



 Gwamnatin tarayya ta rage farashin man fetur a fadin Najeriya zuwa N121.50 ga lita sabanin N125.00 da ake sayarwa yanzu. Hukumar duba farashin man fetur PPPRA ta yi wannan sanarwa ne a ranar Lahadi,31 ga Mayu, 2020 

9 comments:

  1. Na wawo dis Nigeria will kill her pakin

    ReplyDelete
  2. That is not our problem for now what matters is hungry.let them bring the prize to #85

    ReplyDelete
  3. Da a rage da ba a rage ba, Sai mun gani a kasa in just Kare. Don talaka bai San amfanin da zai Sami ba daga gwamnati irin ta Nigeria.

    ReplyDelete
  4. hmmm my country Nigeria kenan from 125 into 121 shine ragi allh kasa mudace kashirya Mana leaders namu da al'umar kasar Baki daya ameen

    ReplyDelete

Pages