Friday, September 7, 2018

Yanzu Kam Gaba Ta ƙare:- Tuba Nake Sarki Ali Nuhu Gwiwowina A ƙasa - Inji Adam AZango




Yanzu dai gabar da ke tsakanin Ali nuhu da adam a zango sun kunyata makiyasu inda shi adam a zango a shafinsa na instagram ya cewa yace,:-

"Mai wuri yanzu ma wurinsa mai tabarma yakusa yanzu kam Alhamdulillahi da irin jarabawa yanzu kam a akafa."
Yanzu kuma ga abinda jarumin yace
"TUBA NAKE SARKI....GWIWOWI NA A KASA!!"


No comments:

Post a Comment

Pages