Thursday, September 20, 2018

Samun masoyi na gaskiya akwai wuya-Umma Shehu



Tauraruwar fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana rashin jin dadinta akan yanda samun masoyi na tsakani da Allah yayi wuya a wannan zamani.

Ta bayyana cewa yawanci idan kaga mutum na binka to kana da daukaka ko kudi ko mulki.
Ga abinda ta rubuta kamar haka:

No comments:

Post a Comment

Pages