
Na yiwa musulmai addu'a lokacin aikin Hajji
Tauraruwar fina-finan Hausa wadda da ita akayi aikin Hajjin bana na shekarar 2018, Saratu Gidado ta bayyana cewa, a lokacin da take dawafi ta saka dukkanin musulmai cikin addu'arta.
Muna fatan Allah ya amsa.
No comments:
Post a Comment