Download Here
Music :: Sabuwar wakar Umar M Shereef me suna ASMA’U ta cikin Album din NIDAKE
inda a cikin wakar yake yabon me suna ASMA’U
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
Asmau Mau ina kike ? GAnii
Asmau Mau kin kece tauraruwa kin haske idanu banda kamarki a zuciya
Talla
Asmau mau sunana in ka kira dadi ya rufeni bani da kamarka a zuciya
Asmau sannu masoyita kece ,kallo da idanu da kin mini se in huce ,kirar kin zanu kedin ai ta dabance , ba
wacce nakeso seke me kyan kwalliya
Wednesday, August 29, 2018
sabuwar wakar Umar M Shereef – Asma’u
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment