Friday, June 22, 2018

Kalli Kyawawan Hotunan Shahararren Mawaki Nura M. Inuwa Da Sabuwar Jaririyarsa



Shahararren mawakin nan na Kannywood Nura M. Inuwa ya wallafa kyakyawar hotonsa da Iyalensa a shafin yanar gizonsa na Instagram
Mawakin wanda ke daya daga cikin fitattun mawaka da ake alfahari dasu a arewa da kuma masana’antar Kannywood ya bayyana hotonsa da matarsa dauke da jaririyarsa da aka haifa a kwanan nan.

Nura Inuwa ya wallafa hoton tare da yi ma masoyan a masu bibiyan shafinsa fatan alheri a madadin sauran iyalensa.
“Munai muku fatan alheri yan uwa” mawakin ya rubuta yayin da ya wallafa hoton.

No comments:

Post a Comment

Pages