Wannan da kuke gani Hoton Alaramma Ahmad Suleiman Ibrahim Kano ne, shararren Alaramman nan, wanda kira'arsa ta yi fice a duniya.
Alaramma ya fito takarar kujerar Dan majalisar dokoki ta jiha ne, inda yake neman wakiltar karamar Hukumar Tarauni a majalisar Dokokin Jihar Kano.
Malamai ku shiga siyasa kila ku za ku gyara harkar siyasar Nijeriya.
©rariya.
No comments:
Post a Comment