Allah ya yi wa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Malam Waragis rasuwa da safiyar yau Talata. Da fatan Allah ya ji kansa da gafara, ya kuma kyauta bayansa amin.
Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad...
No comments:
Post a Comment