Sunday, February 11, 2018

Tsohuwar Karuwar Da Ta Kwanta Da Maza 28,000 A Rayuwarta Ta Yi Ritaya




Karuwa mafi tsufa a Kasar Kenya ta yi ritaya bayan da ta kwanta da mazaje 28,000 a cikin shekaru 23.

Sarah Mutero ta ajiye wannan sana’a ta karuwanci tana shekaru 49 da haihuwa.
Matar dai ta samu gagarumar kyauta da Kuma kyautar fili a garinsu na Makuyu inda jama’a suka yi alkawarin yi mata karo karo don gina mata sabon gida.

No comments:

Post a Comment

Pages