Sunday, February 4, 2018

Dandalin Kannywood - Gidan jarumi Tijjani Asase yayi gobara



Daren jiya gidan jarumi Tijjani Asase yayi gobara komai ya kone amma babu asarar rai Allah ya mayar da alheri

No comments:

Post a Comment

Pages