Thursday, February 8, 2018

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 40



Kamaye ya shiga cikin tashin hankali, bayan da masu garkuwa da mutane suka bukaci ya bayar da Naira Miliyan daya a cikin awoyi uku, idan har yana so a saki 'yarsa Zaliha sukayi garkuwa da ita. Sai dai Kamaye ya zagaye garin Dadin Kowa kaf, bai samu dubu daya. Shin ya zata kasance kenan? Download Here

No comments:

Post a Comment

Pages