Wednesday, January 24, 2018

Kannywood: kyawawan hotunan jaruma Maryam Booth da suka tabbatar maka da ita din mai kyau ce



Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan.
A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.
Sannan kuma babu shakka wannan kyawu nata na isa ya sanya maza layi domin ganin sun mallaketa a matsayin ta su. Maryam ta yada wadannan hotuna nata ne a shafin zumunta na Instagram.

No comments:

Post a Comment

Pages