Sunday, January 14, 2018

Hotunan Maryam Booth Da SukaJa Hankula Cikin Film Din Kudu Son Of The Calipaht



Shahararriyar jarumar fina finan Kannywood, Maryam Booth ta fito cikin wani sabon shirin Fim na Turanci, mai suna ‘Sons of the Caliphate’, Yayan Sarauta.
Maryam Booth ta fito ne a matsayin yar maye, wato mai shaye shaye, da nufin fadakarwa a kan illolin shaye shaye ga mai yinsa, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Daga cikin jaruman Kannywood da suka taka muhimmin rawa a cikin wannan Fim, akwai Maryam Booth, Rahama Sadau da kuma Yakubu Muhammed, sa’annan ana nuna wanna shiri ne a duk sati a Ebony Tv.
Sauke wadannan Hotunan anan

No comments:

Post a Comment

Pages