Monday, January 22, 2018

Gwamnatin Kano Za Ta Gudanar Da Babban Taro A Wurin Da Kwankwaso Zai Gudanar Da Nasa Taron



Rahotanni sun nuna cewa taron kwanaki shida da gwamnatin Kano za ta gudanar, za a gudanar da daya daga cikin taron ne a wurin Sanata Kwankwaso da jama'arsa za su gudanar da taron na su a ranar 30 ga wannan wata, wato a Tamburawa.

No comments:

Post a Comment

Pages