Rahotanni sun kawo cewa tsohuwar jarumar nan da aka dama dasu a baya a dandalin shirya fina-finan Hausa, Abida Muhammad za ta yi aure.
Za’a yi auren ne a ranar Juma’a, 26 ga watan Janairu a jihar Kano.
Wannan dai shine karo na biyu da jarumar zata yi aure, domin mijin ta na fari Hamza Rijiyar Zaki ya rasu ne a shekarun baya. Abida Muhammad za ta yi aure a ranar Juma'a mai zuwa
Ga katin gayyatan auren a kasa:
No comments:
Post a Comment