Wednesday, January 17, 2018

An kirkiri yar tsana wacce namiji zai iya yin jima'i da ita.



Wannan hoto da kuke gani hoton mutum- mutumin wata 'yar tsana ce da wani kamfani a kasashen turawa ya kera wacce namiji zai iya yin jima'i da ita.
'Yar tsanar mai cikakkiyar sura irin ta mace, za a iya juyata da kuma sarrafata ta yadda zata gamsar da namiji. An kiyasta kudinta zai kai Naira Dubu Dari Takwas (#800,000).
Tuni dai wasu mazaje suka fara yiwa mata shagube a kofofin sadarwa na zamani bayan bullar 'yar tsanar suna masu cewa a yanzu za su daina fuskantar wulakanci, bacin rai da takura a wajen mata; wata alama dake nuna cewa watakila 'yar tsanar tayi kasuwa a Nigeria.
Allah ya kyauta.

No comments:

Post a Comment

Pages